18 Arfakshad shi ne mahaifin Shela, Shela kuwa shi ne mahaifin Eber.
18 Arfakshad shi ne mahaifin Shela, Shela kuma shi ne mahaifin Eber.
Arfakshad ne mahaifin Shela. Shela kuma shi ne mahaifin Eber.
’Ya’yan Shem maza su ne, Elam, Asshur, Arfakshad, Lud da Aram. ’Ya’yan Aram maza su ne, Uz, Hul, Geter da Meshek.
Aka haifa wa Eber ’ya’ya maza biyu. Aka kira ɗaya Feleg domin a lokacinsa ne aka raba duniya; sunan ɗan’uwansa kuwa shi ne Yoktan.