11 Masar shi ne mahaifin Ludiyawa, Anamawa, Lehabiyawa, Neftuhawa,
11 Mizrayim shi ne mahaifin jama'ar Ludawa, da Anamawa, da Lehabawa, da Naftuhawa,
Kush shi ne mahaifin Nimrod, wanda ya yi girma ya zama babban jarumi a duniya.
Fatrusawa, Kasluhiyawa (daga waɗanda Filistiyawa suka fito) da Kaftorawa.