1 Sarakuna 9:25 - Sabon Rai Don Kowa 202025 Sau uku a shekara Solomon kan miƙa hadayun ƙonawa da hadayun salama a kan bagaden da ya gina wa Ubangiji, yana ƙone turare a gaban Ubangiji haɗe da su, ta haka ya cika abin da ake bukata na haikali. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki25 Sau uku a shekara Sulemanu yakan miƙa hadayu na ƙonawa, da na salama, da hadayar turare, a kan bagaden da ya gina wa Ubangiji. Ta haka aka gama ginin Haikali. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |