1 Sarakuna 8:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Kerubobin sun buɗe fikafikansu a bisa wurin da akwatin alkawarin yake, suka inuwartar da akwatin alkawarin da sandunan ɗaukansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Gama fikafikan kerubobin suna buɗe a bisa wurin da akwatin alkawarin yake domin su rufe akwatin alkawarin da sandunansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |