1 Sarakuna 8:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Sa’an nan firistoci suka kawo akwatin alkawarin Ubangiji inda aka shirya masa, can ciki cikin haikali, a Wuri Mafi Tsarki, aka kuma sa shi a ƙarƙashin fikafikan kerubobin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Sa'an nan firistoci suka kawo akwatin alkawarin Ubangiji suka sa a cikin Wuri Mai Tsarki na can ciki a Haikalin, a ƙarƙashin fikafikan kerubobi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |