1 Sarakuna 8:57 - Sabon Rai Don Kowa 202057 Bari Ubangiji Allah yă kasance tare da mu kamar yadda ya kasance da kakanninmu; kada yă taɓa rabu da mu, ko yă yashe mu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki57 Ya Ubangiji Allah, sai ka kasance tare da mu kamar yadda ka kasance tare da kakanninmu, kada ka rabu da mu, ko ka yashe mu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |