1 Sarakuna 8:50 - Sabon Rai Don Kowa 202050 Ka gafarta wa mutanenka, waɗanda suka yi maka zunubi; ka gafarta dukan laifofin da suka yi maka, ka kuma sa waɗanda suka ci su a yaƙi su ji tausayinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki50 Ka gafarta dukan zunubansu, da tayarwar da suka yi maka. Ka sa abokan gabansu su ji tausayinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |