1 Sarakuna 8:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Dukan mutanen Isra’ila suka tattaru a gaban Sarki Solomon a lokacin biki, a watan Etanim, wato, wata na bakwai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 Dukan jama'ar Isra'ila suka taru gaban sarki Sulemanu, wurin biki a watan Etanim, wato wata na bakwai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |