1 Sarakuna 8:15 - Sabon Rai Don Kowa 202015 Sa’an nan ya ce, “Ku yabi Ubangiji, Allah na Isra’ila, wanda da hannunsa ya cika abin da ya yi alkawari da bakinsa ga mahaifina Dawuda. Gama ya ce, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki15 Ya ce, “Yabo ya tabbata ga Ubangiji Allah na Isra'ila, wanda ya cika alkawarin da ya yi wa tsohona, Dawuda, da ya ce masa, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |