1 Sarakuna 6:21 - Sabon Rai Don Kowa 202021 Solomon ya rufe cikin haikalin da zinariya zalla, ya kuma gifta sarƙoƙin zinariya a gaban wuri mai tsarki na ciki, wanda aka dalaye da zinariya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki21 Sulemanu ya dalaye cikin Haikalin da zinariya tsantsa. Ya kuma gifta sarƙoƙin zinariya a gaban Wuri Mafi Tsarki na can ciki, sa'an nan ya dalaye su da zinariya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |