1 Sarakuna 3:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 A Gibeyon, Ubangiji ya bayyana ga Solomon da dare a mafarki, Allah ya ce, “Ka roƙi abin da kake so in ba ka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Ubangiji kuwa ya bayyana ga Sulemanu cikin mafarki a Gibeyon da dare, ya ce masa, “Ka roƙi abin da kake so in ba ka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |