1 Sarakuna 3:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Sai sarki Solomon ya tafi Gibeyon don yă miƙa hadayu, gama a can ne wuri mafi muhimmanci na sujada. Solomon kuwa ya miƙa hadayun ƙonawa guda dubu a kan wannan bagade. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 Sarki kuwa ya tafi Gibeyon don ya miƙa hadaya, gama a can ne akwai babban al'amudi. Ya miƙa hadayu na ƙonawa guda dubu a kan wannan bagade. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |