1 Sarakuna 22:20 - Sabon Rai Don Kowa 202020 Kuma Ubangiji ya ce, ‘Wa zai ruɗi Ahab zuwa yaƙi da Ramot Gileyad, yă kuma kai shi mutuwarsa a can?’ “Wani ya ce wannan, wani ya ce wancan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki20 Ubangiji kuwa ya ce, ‘Wa zai yaudari Ahab, ya tafi ya fāɗa wa Ramot?’ Sai wannan ya ce abu kaza, wani kuma ya ce abu kaza, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |