1 Sarakuna 21:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Ahab ya cika da fushi saboda Nabot, mutumin Yezireyel ya ce, “Ba zan ba ka gādon kakannina ba.” Ya kwanta a gadonsa yana zub da hawaye, ya kuma ƙi cin abinci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 Ahab ya koma gida da baƙin ciki da rai a ɓace saboda abin da Nabot Bayezreyele ya faɗa masa. Ahab ya kwanta a gadonsa, ya mai da fuskarsa bango ya ƙi cin abinci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |