1 Sarakuna 20:26 - Sabon Rai Don Kowa 202026 Bazara na biye Ben-Hadad ya tattara Arameyawa, ya haura zuwa Afek don yă yaƙi Isra’ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki26 Da shekara ta juyo, sai Ben-hadad ya tara Suriyawa, suka haura zuwa Afek don su yi yaƙi da Isra'ilawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |