1 Sarakuna 2:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 “Amma ka yi alheri ga ’ya’yan Barzillai mutumin Gileyad, ka sa su kasance a cikin waɗanda suke ci a teburinka. Sun goyi bayana sa’ad da nake gudu daga ɗan’uwanka Absalom. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 “Amma ka nuna alheri ga 'ya'yan Barzillai daga Gileyad, ka lura da su da kyau, gama sun nuna mini alheri sa'ad da nake gudu daga ɗan'uwanka, Absalom. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |