1 Sarakuna 2:31 - Sabon Rai Don Kowa 202031 Sai sarki ya umarci Benahiya ya ce, “Yi kamar yadda ya faɗa. Ka kashe shi, ka kuma binne shi, ka wanke ni da gidan mahaifina daga laifin jini marasa laifin da Yowab ya zubar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki31 Sarki kuwa ya ce masa, “Ka yi yadda ya ce, ka kashe shi, ka binne shi, ta haka za ka kawar mana da hakkin jinin da Yowab ya zubar ba dalili. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |