1 Sarakuna 2:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 To, sai Adoniya, ɗan Haggit ya tafi wurin Batsheba mahaifiyar Solomon. Ita kuwa ta tambaye shi ta ce, “Lafiya?” Ya amsa ya ce, “I, lafiya.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 Sa'an nan Adonija ɗan Haggit ya tafi wurin Bat-sheba, tsohuwar Sulemanu. Ta ce masa, “Ka zo lafiya?” Ya ce, “Lafiya lau.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |