1 Sarakuna 19:17 - Sabon Rai Don Kowa 202017 Yehu zai kashe duk wani wanda ya tsere wa takobin Hazayel, Elisha kuwa zai kashe duk wani wanda ya tsere wa takobin Yehu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki17 Duk wanda zai tsere wa Hazayel, Yehu zai kashe shi. Wanda kuma ya tsere wa Yehu. Elisha zai kashe shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |