1 Sarakuna 18:42 - Sabon Rai Don Kowa 202042 Sai Ahab ya ruga don yă ci, yă sha, amma Iliya ya hau kan ƙwanƙolin Karmel, ya rusuna ƙasa, ya sa fuska a tsakanin gwiwarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki42 Sai Ahab ya haura don ya ci ya sha, Iliya kuwa ya hau can ƙwanƙolin Karmel, ya zauna ƙasa, ya haɗa kai da gwiwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |