1 Sarakuna 18:30 - Sabon Rai Don Kowa 202030 Sa’an nan Iliya ya ce wa dukan mutane, “Ku zo nan wurina.” Suka zo wurinsa, ya kuma shirya bagaden Ubangiji, da ya riga ya zama kufai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki30 Sa'an nan Iliya ya ce wa jama'a duka su zo kusa da shi. Jama'a duka kuwa suka zo kusa da shi. Sai ya gyara bagaden Ubangiji wanda aka lalatar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |