1 Sarakuna 18:15 - Sabon Rai Don Kowa 202015 Iliya ya ce, “Na rantse da Ubangiji Maɗaukaki, wanda nake bauta wa, tabbatacce zan gabatar da kaina ga Ahab a yau.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki15 Iliya kuwa ya ce, “Na rantse da ran Ubangiji Mai Runduna, wanda nake tsaye a gabansa, hakika zan nuna kaina gare shi yau.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |