1 Sarakuna 17:23 - Sabon Rai Don Kowa 202023 Iliya ya ɗauki yaron ya sauko da shi daga ɗakin sama zuwa cikin gida. Ya ba da shi ga mahaifiyarsa, ya ce, “Duba, ɗanki yana da rai!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki23 Iliya ya ɗauki yaron ya sauko da shi daga soro, ya kai shi cikin gida, ya ba uwar. Ya ce mata, “Ki gani, ɗanki yana da rai.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |