1 Sarakuna 16:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Zimri, ɗaya daga cikin shugabanni, wanda ya shugabanci rabin kekunan yaƙin Ela, ya yi maƙarƙashiya a kansa. Ela yana a Tirza a lokacin, ya bugu a gidan Arza, sarkin fada a Tirza. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Amma Zimri, shugaban rabin karusan Ila, ya yi masa maƙarƙashiya. Sa'ad da Ila yake Tirza, ya sha, ya bugu a gidan Arza wanda yake lura da fāda, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |