1 Sarakuna 16:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Ba’asha ya huta tare da kakanninsa, aka kuma binne shi a Tirza. Sai Ela ɗansa ya gāje shi a matsayin sarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Ba'asha kuwa ya rasu, aka binne shi a Tirza. Sai Ila, ɗansa ya gāji sarautarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |