1 Sarakuna 16:29 - Sabon Rai Don Kowa 202029 A shekara ta talatin da takwas ta Asa sarkin Yahuda, Ahab ɗan Omri ya zama sarkin Isra’ila, ya kuma yi mulki a Samariya a kan Isra’ila, shekara ashirin da biyu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki29 A shekara ta talatin da takwas ta sarautar Asa, Sarkin Yahuza, Ahab ɗan Omri ya yi sarautar Isra'ila. Ahab ɗan Omri kuwa ya yi sarautar Isra'ila a Samariya shekara ashirin da biyu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |