1 Sarakuna 16:21 - Sabon Rai Don Kowa 202021 Sai mutanen Isra’ila suka rabu kashi biyu; rabi guda sun goyi bayan Tibni ɗan Ginat yă zama sarki, ɗayan rabin kuma sun goyi bayan Omri. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki21 Jama'ar Isra'ila suka rabu biyu. Rabi suka bi Tibni ɗan Ginat don su naɗa shi sarki. Rabin kuwa suka bi Omri. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |