1 Sarakuna 16:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Game da sauran ayyukan mulkin Ela, da dukan abin da ya yi, duk a rubuce suke a cikin littafin tarihin sarakunan Isra’ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Sauran ayyukan Ila da dukan abin da ya yi an rubuta su a littafin tarihin sarakunan Isra'ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |