1 Sarakuna 15:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Game da sauran ayyukan mulkin Abiyam kuwa, duk a rubuce suke a cikin littafin tarihin sarakunan Yahuda. Aka yi yaƙi tsakanin Abiyam da Yerobowam. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Sauran ayyukan Abaija da dukan abin da ya aikata, an rubuta su a littafin tarihin sarakunan Yahuza. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |