1 Sarakuna 15:30 - Sabon Rai Don Kowa 202030 Wannan abu ya faru saboda zunuban da Yerobowam ya yi, ya kuma sa Isra’ila ya yi, kuma saboda ya tsokane Ubangiji, Allah na Isra’ila, ya yi fushi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki30 Wannan abu ya faru saboda zunubin Yerobowam da zunubin da ya sa mutanen Isra'ila su yi, ya tsokani fushin Ubangiji Allah na Isra'ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |