1 Sarakuna 15:25 - Sabon Rai Don Kowa 202025 Nadab ɗan Yerobowam ya zama sarkin Isra’ila a shekara ta biyu ta Asa sarkin Yahuda, ya kuma yi mulki a bisa Isra’ila shekara biyu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki25 Nadab ɗan Yerobowam ya ci sarautar Isra'ila a shekara ta biyu ta sarautar Asa Sarkin Yahuza. Ya yi sarautar Isra'ila shekara biyu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |