1 Sarakuna 15:24 - Sabon Rai Don Kowa 202024 Sai Asa ya huta tare da kakanninsa, aka kuma binne shi tare da su a birnin kakansa Dawuda. Sai Yehoshafat ɗansa ya gāje shi a matsayin sarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki24 Asa kuwa ya rasu, aka binne shi a Urushalima, Ɗansa Yehoshafat ya gāji sarautarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |