1 Sarakuna 14:29 - Sabon Rai Don Kowa 202029 Game da sauran ayyukan mulkin Rehobowam kuwa, da kuma dukan abin da ya yi, duk a rubuce suke a cikin littafin tarihin sarakunan Yahuda. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki29 Sauran ayyukan Rehobowam, da dukan abin da ya yi, an rubuta su a littafin tarihin sarakunan Yahuza. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |