1 Sarakuna 14:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Karnuka za su ci waɗanda suka mutu na Yerobowam a cikin birni, kuma tsuntsayen sararin sama za su cinye waɗanda suka mutu a jeji. Ni Ubangiji na faɗa!’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 Duk wanda yake naka wanda zai mutu a birni, karnuka za su cinye shi. Wanda kuma ya mutu a saura tsuntsaye za su cinye shi, ni Ubangiji, ni ne na faɗa.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |