1 Sarakuna 13:24 - Sabon Rai Don Kowa 202024 Yayinda yake kan hanyarsa, sai wani zaki ya sadu da shi ya kashe shi, aka kuma jefar da jikinsa a kan hanya, jakin da zakin suka tsaya kusa da gawar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki24 Sa'ad da annabin Allah ya tafi, sai zaki ya gamu da shi a hanya, ya kashe shi, ya jefar da gawarsa a kan hanya. Sai jakin da zakin suka tsaya kusa da gawar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |