1 Sarakuna 12:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Amma Rehobowam ya ƙi shawarar da dattawan suka ba shi, sai ya nemi shawarar matasa waɗanda suka yi girma tare, waɗanda kuma suke masa hidima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Amma ya yi watsi da shawarar da dattawan suka ba shi, sai ya nemi shawara daga wurin matasa, tsararsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |