1 Sarakuna 12:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 “Mahaifinka ya sa mana kaya mai nauyin gaske, amma yanzu ka sassauta wannan aiki mai zafi, da kuma kaya masu nauyin da ya sa a kanmu, mu kuwa za mu bauta maka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 “Tsohonka ya nawaita mana, yanzu sai ka rage mana wahalar aikin tsohonka da nawayarsa a kanmu, mu kuwa za mu bauta maka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |