1 Sarakuna 12:26 - Sabon Rai Don Kowa 202026 Yerobowam ya yi tunani a ransa ya ce, “Mai yiwuwa mulkin yă koma gidan Dawuda. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki26 Yerobowam kuwa ya ce a zuciyarsa, “Mulkin fa zai koma gidan Dawuda. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
In ka aikata dukan abin da na umarce ka, ka yi tafiya a hanyoyina, ka kuma yi abin da yake daidai a idanuna ta wurin kiyaye farillaina da umarnaina, kamar yadda Dawuda bawana ya yi, zan kasance tare da kai. Zan gina maka masarauta mai dawwama kamar wadda na gina wa Dawuda, zan kuma ba da Isra’ila gare ka.