1 Sarakuna 11:39 - Sabon Rai Don Kowa 202039 Zan ƙasƙantar da zuriyar Dawuda saboda wannan, amma ba har abada ba.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki39 Zan wahalar da zuriyar Dawuda, amma ba har abada ba.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
In ka aikata dukan abin da na umarce ka, ka yi tafiya a hanyoyina, ka kuma yi abin da yake daidai a idanuna ta wurin kiyaye farillaina da umarnaina, kamar yadda Dawuda bawana ya yi, zan kasance tare da kai. Zan gina maka masarauta mai dawwama kamar wadda na gina wa Dawuda, zan kuma ba da Isra’ila gare ka.