1 Sarakuna 10:24 - Sabon Rai Don Kowa 202024 Dukan duniya ta nemi su zo wurin Solomon don su ji hikimar da Allah ya sa a zuciyarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki24 Dukansu suna so su zo wurin Sulemanu don su ji hikimarsa wadda Allah ya ba shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Akwai wani mutum a masarautarka wanda yake da ruhun alloli masu tsarki a cikinsa. A zamanin mahaifinka an gane cewa yana da basira da hazaka da hikima kamar na alloli. Sarki Nebukadnezzar mahaifinka, mahaifinka sarki, na ce, ya naɗa shugaban masu dabo, da masu sihiri, masanan taurari da kuma masu duba.