1 Sarakuna 10:19 - Sabon Rai Don Kowa 202019 Kujera sarautar ta kasance da matakai shida, kuma bayanta tana da bisa mai kamannin gammo. A kowane gefen kujerar akwai wurin sa hannu, da kuma zaki tsaye kusa da kowannensu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki19 Gadon sarautar yana da matakai shida da siffar kan maraƙi a bayan gadon sarautar, a kowane gefen mazaunin kuma, akwai wurin ɗora hannu da siffofin zaki biyu suna tsaye a gefen wuraren ɗora hannun. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |