1 Sarakuna 1:48 - Sabon Rai Don Kowa 202048 ya ce, ‘Yabo ga Ubangiji, Allah na Isra’ila, wanda ya bar idanuna suka ga magāji a kan kujerar sarautata a yau.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki48 Sa'an nan ya ce, ‘Yabo ya tabbata ga Ubangiji Allah na Isra'ila wanda ya sa ɗaya daga cikin zuriyata ya hau gadon sarautata yau, idona kuwa ya gani.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |