1 Sarakuna 1:45 - Sabon Rai Don Kowa 202045 Zadok firist kuwa da annabi Natan sun shafe shi sarki a Gihon. Daga can suka haura suna kirari, birni kuwa ta ɓarke da sowa. Surutun da kake ji ke nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki45 Zadok firist, da annabi Natan kuma suka zuba masa mai a Gihon don ya zama sarki. Daga can suka tashi da murna don haka ake hayaniya a birnin. Wannan ita ce hayaniyar da kake ji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |