1 Sarakuna 1:42 - Sabon Rai Don Kowa 202042 Tun yana cikin magana, sai Yonatan ɗan Abiyatar ya iso. Adoniya ya ce, “Shigo! Ai, mutumin kirki irinka, lalle ka kawo labari mai daɗi ne.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki42 Yana cikin magana ke nan sai ga Jonatan ɗan Abiyata, firist, ya zo. Adonija ya ce musu, “Shigo, gama kai nagarin mutum ne, ka kawo albishir.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |