1 Samaʼila 9:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Yana da ɗa mai suna Shawulu, wani kyakkyawan saurayi. A cikin mutanen Isra’ila ba wanda ya fi shi kyau, ya kuma fi kowa tsaye. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 Yana da wani ɗa, sunansa Saul, kyakkyawan saurayi ne. A cikin jama'ar Isra'ila ba wanda ya fi shi kyau, ya fi kowa tsayi a cikin Isra'ilawa duka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |