1 Samaʼila 8:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Haka suka yi daga tun daga ranar da na fitar da su daga Masar har zuwa yau, suka ƙi ni, suka bauta wa waɗansu alloli, haka ma suke yi maka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Irin abubuwan da suke yi maka, irinsu ne suka yi mini tun daga ranar da na fito da su daga Masar har wa yau, sun ƙi ni, suka yi ta bauta wa gumaka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |