13 Zai sa ’ya’yanku mata yin aikin turare da dafe-dafe da kuma toye-toye.
13 Zai sa 'ya'yanku mata yin aikin turare, da dafe-dafe, da toye-toye.
Zai sa waɗansu su zama shugabannin mutum dubu-dubu da kuma na hamsin-hamsin. Waɗansu za su yi masa noma da girbi. Waɗansu za su ƙera masa makaman yaƙi da kayayyaki don keken yaƙinsa.
Zai karɓi gonakinku mafi kyau da gonakin inabinku da gonakin zaitunku yă ba wa ma’aikatansa.