1 Samaʼila 31:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 Sai dukan jarumawansu suka tashi cikin dare suka tafi Bet-Shan suka saukar da gawar Shawulu da na ’ya’yansa daga kan katangan Bet-Shan suka tafi Yabesh inda suka ƙone su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki12 sai dukan jarumawa suka tashi, suka yi tafiya dukan dare. Suka ɗauko gawar Saul da gawawwakin 'ya'yansa daga kan garun Bet-sheyan. Da suka zo Yabesh sai suka ƙone su a can. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |