1 Samaʼila 31:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Filistiyawa suka yi yaƙi da Isra’ilawa, sai Isra’ilawa suka gudu a gaban Filistiyawa, aka kuma karkashe da yawa a dutsen Gilbowa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Filistiyawa suka yi yaƙi da Isra'ilawa. Isra'ilawa kuma suka yi gudun Filistiyawa, aka karkashe su a Dutsen Gilbowa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |