1 Samaʼila 30:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Dawuda da mutanensa ɗari shida suka kama hanya, da suka kai Kwarin Besor, waɗansunsu suka tsaya a can. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9-10 Sai Dawuda da mutanensa ɗari shida suka tashi, suka kama hanya, suka kai rafin Besor inda suka bar mutum metan waɗanda suka kāsa. Amma Dawuda da mutum ɗari huɗu suka ci gaba da bin mutanen. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |